Gwamnatin Saudi Arabia

Gwamnatin Saudi Arabia
jerin maƙaloli na Wikimedia
Bayanai
Ƙasa Saudi Arebiya
Tutar kasar

Gwamnoni sune mataki na biyu na gudanarwar yanki a cikin Saudi Arabia . kowanne yanki na masarautu n 13 na Saudiyya an raba sune zuwa gwamnoni. Daga nan kuma aka raba gwamnoni zuwa ƙananan hukumomi. Gwamnoni a Saudi Arabia na iya zama ko dai "Rukunin A" ko "Rukunin B", ya dogara da yawan mutane da ke wurin. Adadin gwamnoni a Saudi Arabia 118. 119 idan kun hada da gari na musamman na Al-Udayd.

Gwamnonin Saudiyya

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search